Babban abin da fassara ke bukata shi ne lakanta sosai ta harsunan guda biyu – wanda za ka yi fassara daga gare shi da wanda za ka fassara zuwa gare shi. Yana kuma da kyau ka san wani abu na al ...