Yayin da gwamnatin Najeriya ke ci gaba da ciwo bashi domin gudanar da ayyukan ta, masana sun ce lamarin tarko ne ga makomar tattalin arzikin ƙasar. Su ma ƙungiyoyin ƙwadagon ƙasar sun bayyana ...