News

Kocin Manchester United Ruben Amorim ya dage kan cewa ungiyar tasa na nan da farin jininta ga 'yanwasa duk da matsayi na 14 ...
Zaɓin da Paparoman ya yi na inda za a binne shi yana nuna yadda ya damu da rayuwar mutane masu ƙaramin ƙarfi a unguwannin ...
Ruud van Nistelrooy ya ce har yanzu yana jiran ya ji ko zai ci gaba da horar da Leicester City, bayan da ta faɗi daga gasar ...
Fadar Vatican ta tabbatar da cewar a ranar Asabar ne za a gudanar da jana'izar Fafaroma Francis a majami'ar St. Peter's ...
Arsenal na son mai tsaron gidan Faransa da ke taka leda a Barcelona Jules Kounde mai shekara 26, kan kudi fam miliyan 55.
Arsenal ta kusan ɗaukar Martin Zubimendi, Manchester United za ta yi musaya da Rasmus Hojlund domin karɓar Ademola Lookman, ...
Fadar Vatican ta sanar da mutuwar shugaban majami'ar katolika na duniya, Fafaroma Francis yana da shekaru 88 a duniya.
Pep Guardiola ya ce ba shi da tabbas ko Ederson zai tsare ragar Manchester City a zagayen daf da karshe a FA Cup da ...
Mai tsaron ragar Kamaru Andre Onana zai samu damar barin Manchester United ne kawai idan har kulob ɗin ya samu tayin da ya ...