News

Mikel Arteta ya ce Arsenal za ta sa Liverpool ta yi ta jiran ranar da za ta lashe Premier League na bana, ba dai a wannan ...
Duniyar mai suna K2-18b ta nunka girman duniyarmu ta Earth sau biyu da rabi, kuma nisanta da mu ya kai mil tiriliyan 700.
Kulub din Al-Nassr na Pro League a Saudiyya na son dauko dan wasan Chelsea , na tsakiyar Ecuador Moises Caicedo, 23, wanda ...
Kocin Manchester United Ruben Amorim ya dage kan cewa ungiyar tasa na nan da farin jininta ga 'yanwasa duk da matsayi na 14 ...
Zaɓin da Paparoman ya yi na inda za a binne shi yana nuna yadda ya damu da rayuwar mutane masu ƙaramin ƙarfi a unguwannin ...
(Football Insider) West Ham na shirin zubin sabbin ƴanwasa, inda za ta sayar da ƴanwasa kusan ... ta nuna alamar sabunta kwangilar shi ba, inda zai iya tafiya Qatar. (Marca - in Spanish) Kocin ...
Ruud van Nistelrooy ya ce har yanzu yana jiran ya ji ko zai ci gaba da horar da Leicester City, bayan da ta faɗi daga gasar ...
Fadar Vatican ta tabbatar da cewar a ranar Asabar ne za a gudanar da jana'izar Fafaroma Francis a majami'ar St. Peter's ...
Elon Musk shi ne mutumin d aya fi kowa arziki a faɗin duniya, mutumin da ya zuba jari a fannin fasahar zamani, wanda ke da ...
Ana sa ran United za ta samu kuɗi da zai kai £7.8m a ziyar da za ta kai da wasannin da za ta buga a Asia. Daga nan kuma ƙungiyar da Ruben Amorim ke jan ragama, za ta je Amurka daga ranar 26 ga ...