Masana kimiyya na duba wasu abubuwan da ka iya haddasa cutar. Wasu sun ce yawan kallon haske na na'ura da kuma fitulun kan hanya na iya sauya sinadaran da ke kula da jikin É—an'adam abin da ke ...