Firaministan Indiya Narendra Modi, wanda ya kulla alaka ta kut da kut da Donald Trump a wa'adinsa na farko, zai kai ziyara a ...
Chelsea na shirin kashe fam miliyan 50 kan dan wasan gaba na Ghana mai taka leda a Bournemouth, Antoine Semenyo ,mai shekara ...
Cikin wata sanarwar hadin gwiwa da ministocin makamashi na kasashen Najeriya, Nijar da kuma Aljeriya su ka fitar a hukumance ...
Kungiyoyin Tottenham, Newcastle da Bournemouth na son dan wasan Brazil Igor Paixao mai shekara 24 daga Feyenoord. (Sun) ...
"Wannan babbar matsala ce. Wannan ya saɓa da muradan Amurka, "in ji Chuck Schumer, ɗan majalisar Democrat. "Kuma shugaba ...
A jiya Talata ne Ganduje yayi wannan furuci a sakatriyar jam’iyyar APC ta kasa a Abuja, a sa’adda ya karbi bakoncin mambobin ...
Liverpool ta dage kan cewa É—an wasanta daga Uruguay, Darwin Nunez mai shekara 25, ba na sayarwa ba ne duk da tayin da take ...
Shugaba Donald Trump ya ce yana na a kan matsayarsa ta ganin cewa Amurka ta sayi Gaza bayan ficewar Falasdinawa ko kuma an ...
Jiga-jigan masu ruwa da tsaki kan harkokin tsaro sun hallara a birnin Munich na Jamus domin taron shekera-shekara kan ...
We sell different types of products and services to both investment professionals and individual investors. These products and services are usually sold through license agreements or subscriptions ...
Yana zargin cewa tsauraran matakan kauce ma bayar da cin hanci da rashawa ga jami'an kasashen waje da aka gindaya ma Amurkawa ...